iqna

IQNA

sabon shiri
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Morocco ta sanar da wani sabon shiri na samar da kwafin kur'anai masu rubutun makafi.
Lambar Labari: 3482423    Ranar Watsawa : 2018/02/23